iqna

IQNA

Tehran (IQNA) kakakin rundunar sojin Yemen a gwamnatin San’a ya ce sun mayar da martani da makamai masu linzami kan hare-haren Al saud a kan kasarsu.
Lambar Labari: 3484919    Ranar Watsawa : 2020/06/23